Bangaren kasa da kasa, Sobhi Adwa wani malami mai karantar da yara kur’ani mai tsarki a palastinu ya tarjama kur’ani mai tsarkia cikin harshen Hebru.
2015 Oct 26 , 23:16
Bangaren kasa da kasa, za abude wani kwalin koyar da ilmomin kur’ani mai tsarki mai suna Alhusri a lardin Mina na kasar Masar.
2015 Oct 26 , 23:13
Bangaren kasa da kasa, Nasif Al-khitabi shugaban majalisar lardin Karbala ya bayyana cewa an gudanar da tarukan Ashura a cikin nasara tare da halarar mutane miliyan 6 da dubu 300.
2015 Oct 25 , 21:36
Bangaren kasa da kasa, muuslmin Najeriya a jiya sun gudanar da tarukan juyayin Ashura a birane daban-daban na kasar domin juyayin shahadar Iam Hussain (AS)
2015 Oct 25 , 21:34
Bangaren kasa da kasa, wasu hare-haren da aka kai kan wasu masallatai a yankunan arewa maso gabacin Najeriya ya yi sanadiyyar mutuwar mutane 55.
2015 Oct 25 , 21:31
Bangaren kasa da kasa, cibiyar hubbaren Imam Hussain (AS) ta cewa mutane miliyan 3 ne suka halarci taron Tuwairij a karbala a yau.
2015 Oct 24 , 19:25
Bangaren kasa da kasa, babban sakataren kungiyar Hizbullah ta kasar Lebanon ya halarci babban taron ranar Ashura.
2015 Oct 24 , 19:22
Bangaren kasa da kasa, mabiya tafarkin shi’a daga birnin Kualalmpour fadar mulkin kasar Malayzia mai tazarar kilo mita dubu 6 da 800 zuwa Karbala sun gudanar da sallar zuhur domin tunawa da ranar Ashura.
2015 Oct 24 , 19:17
Bangaren kasa da kasa, ana ci gaba da gudanar da taruka a birnin Karbala mai alfarma domin juyayin wadannan ranaku musamman yau Tasu’a.
2015 Oct 23 , 18:54
Bangaren kasa da kasa, Mike wani kirista ne dan kasar Amurka wanda ya halarci taron juyayyin shahadar Imam Hussain (AS) a birnin Detroit na kasar Amurka.
2015 Oct 23 , 18:52
Bangaren kasa da kasa, ma’aikatar kula da harkokin naddini a kasar Masar wato ta bada umurnin rufa masallacin Imam Husain (a) a ranakun Tasu’a da Ashura.
2015 Oct 23 , 18:51
Bangaren kasa da kasa, ministoci masu kula da harkokin al’adu a kasashen musulmi na (ISESCO) za su gudanar da wani zama a birnin Maskat fadar mulkin kasar Oman.
2015 Oct 22 , 17:08