Bangarn kasa da kasa, kungiyar raya al’adun muslunci ta duniya ta yi Allawadai da kakkausar murya dangane da sake yada zanen batunci kan ma’aiki tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi da ya yi a Youtube.
2015 Jun 21 , 23:52
Bnagaren kasa da kasa, yan ta’addan Daesh sun mayar da makabartar annabi Yunus (AS) wurin wasanni domin tozartar alfarmar wurin da ma’abocinsa.
2015 Jun 20 , 23:49
Bangaren kasa da kasa, babbar cibiyar Azhar ta yi kakkausar suka da yin Allawadai kan matakin da mahukuntan kasar China suka dauka na hana musulmi a wani yankin kasar yin azumin wanann shekara.
2015 Jun 20 , 23:47
Bangaren kasa da kasa, Ahamd Tayyib babban malamin cibiyar Azahar ya zare takobinsa da nufin yaki da yaduwar akidar mazhabar iyalan gidan manzon Allah a kasar masar.
2015 Jun 20 , 23:45
Bangaren kasa da kasa, shugaban kwamitin malaman snnah a Iraki ya bayyana cewa hudubobin da wasu yan sunna ke yin a tunzura jama’a zuwa ga ta’addanci ba su dace ba.
2015 Jun 19 , 23:53
Bangaren kasa da kasa, yan sandan haramtacciyar kasar Isra’ila sn tsaurara matakan tsaro kan musulmi masu sallar Juma’a a Qods a juma’ar farko ta watan Ramadan mai alfarma.
2015 Jun 19 , 23:51
Bangaren kasa da kasa, hukumar kare hakkin bil adama ta kasa da kasa da ke mazauni a Geneca ta yi kakakusar suka dangane da tsare sakataren jam’iyyar Wifaq Bahrain Sheikh Ali Salman.
2015 Jun 19 , 23:49
Bangaren kasa da kasa, wasu yahudawan sahyuniya masu tattsauran ra’ayi su kai farmaki kan wata majami’ar mabiya addinin kirista da ganganci.
2015 Jun 18 , 23:49
Bangaren kasa da kasa, babban malamin addinin muslunci an kasar Iraki Ayatollah Sayyid Ali Sistani ya bayyana ranar Juma’a ta gobe a matsayin ranar daya ga watan Ramadan mai alfarma.
2015 Jun 18 , 23:48
Bangaren kasa da kasa, fatawar da Ayatollah Sistani babban malmin Iraki ya bayar ta taimaka wajen dakile yan takfiriyya.
2015 Jun 17 , 23:58
Bangaren kasa da kasa, jagororin mabiya addinin muslunci a kasar Birtaniya sun nuna rashin gamsuwarsu da abin da suka kira rawar da gwamnatin kasar ke takawa wajen kyamar muslunci a kasar.
2015 Jun 17 , 23:54
Bangaren kasa da kasa, da dama daga cikin muslmin duniya za su tashi da azumin watan Ramadan gobe alhamis a matsayin ranar farko ta wannan wata mai alfarma.
2015 Jun 17 , 23:53