IQNA

Sanin Zunubi / 2

Ma'anar zunubi

17:28 - October 14, 2023
Lambar Labari: 3489976
Tehran (IQNA) Zunubi yana nufin akasin haka, kuma a Musulunci, duk wani aiki da ya saba wa umurnin Allah ana daukarsa a matsayin zunubi.

Ko zunubin ya yi karanci, domin sabawa Allah ne, babba ne.

Manzon Allah tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi da alayensa ya ce a cikin wani jawabi da ya yi wa Abu Zarr: “Kada ka dubi karamin zunubi, amma ka dubi wanda kake sabawa.

Abubuwan Da Ya Shafa: zunubi sabawa jawabi manzon allah karami
captcha