IQNA

Romania Da Honduras Za Su Mayar Da Ofisoshin Jakadancinsu Zuwa Quds

Gwamnatocin kasashen Honduras da kuma Romania sun sanar da aniyarsu ta dauke ofisoshin jakadancinsu daga birnin Tel Aviv zuwa Quds.

Falastinawa Sun Mayar Da Martani Kan Isra'ila Da Makami Mai Linzami

Gwamnatin yahudawan Isra'ila ta tabbatar da harba wani makami mai linzami wanda ya sauka a wani matsugunnin yahudawa 'yan share wuri zauna a kusa da birnin...

Jami’an Tsaron Iraki Sun Rusa Sansanonin Daesh A Gundumar Karkuk

Rahotanni daga kasar Iraki na cewa, a jiya jami’an tsaron kasar sun samau nasarar ragargaza wasu sansanonin ‘yan ta’addan daesh guda a cikin Lardin karkuk.

An Fara Gasar Kur”ani Ta Kasar Masar

Bangaren kasa da kasa, an fara gudanar da gasar kur’ani mai ta kasa da kasa a kasar Masar tare da halartar kasashe 60 na duniya.
Labarai Na Musamman
Matsayar Da Trump Ya Dauka Kan Batun Tuddan Golan Ta Saba Wa Ka'ida

Matsayar Da Trump Ya Dauka Kan Batun Tuddan Golan Ta Saba Wa Ka'ida

Ma'aikatar harkokin wajen kasar Iraki ta sanar da cewa, amincewar da Trump ya yi da tuddan Golan na Syria a matsayin mallakin Isra'ila, ya saba wa dukkanin...
23 Mar 2019, 23:38
An Girmama Shahidan New Zealand a Kasar Australia

An Girmama Shahidan New Zealand a Kasar Australia

Bangaren kasa da kasa, musulmin kasar Australia sun girmama shahidan New Zealand ta hanyar yi musu sallar mamaci daga nesa.
22 Mar 2019, 23:36
Rohani Ya Isar Da Sakon Shiga Sabuwar Shekara

Rohani Ya Isar Da Sakon Shiga Sabuwar Shekara

Shugaban kasar Iran Hassan Ruhani ya taya al'ummar kasarsa murnar shiga sabuwa shekara.
21 Mar 2019, 23:57
Tattaunawar Bin Salman Da Pomeo Ta Wayar Tarho

Tattaunawar Bin Salman Da Pomeo Ta Wayar Tarho

Yariman Saudiyya mai jiran gado Muhammad Bin Salman ya tuntubi sakataren harkokin wajen Amurka ta wayar tarho.
20 Mar 2019, 23:12
Assad Ya Gana Da Manyan Hafsoshin Sojin kasashen Iran, Iraki, Syria

Assad Ya Gana Da Manyan Hafsoshin Sojin kasashen Iran, Iraki, Syria

Manyan hafsoshin sojin kasashen Iran, Iraki da Syria, sun gudanar da wata ganawa a birnin Damascus na kasar Syria.
19 Mar 2019, 23:29
Amnesty Int. Ta Bukaci Da Hukunta Jagororin Kungiyoyi Masu Kyamar Musulmi

Amnesty Int. Ta Bukaci Da Hukunta Jagororin Kungiyoyi Masu Kyamar Musulmi

Kungiyar kare hakkin bil adama ta kasa da kasa Amnesty International ta bukaci a kame tare da hukunta dukkanin shugabannin kungiyoyi masu nuna kyama a...
18 Mar 2019, 23:49
An Sace Fitaccen Makarancin Kur’ani A Najeriya

An Sace Fitaccen Makarancin Kur’ani A Najeriya

Bangaren kasa da kasa, wasu ‘yan bindiga sun sace sheikh Ahmad Sulaiman wani faitaccen malamin kur’ani a Najeriya.
17 Mar 2019, 22:21
Bayan Harin New Zealand An Kai Wa Musulmi Wani Harin A London

Bayan Harin New Zealand An Kai Wa Musulmi Wani Harin A London

Kasa da sa'oi ashirin da hudu da kai harin kasar New Zealanda kan musulmi, an kai wani harin a kan wani musulmi a birnin London na kasar Birtaniya.
16 Mar 2019, 23:09
Hare- Haren Ta’addanci A Kan Masallatai Biyu A Kasar Newzealand

Hare- Haren Ta’addanci A Kan Masallatai Biyu A Kasar Newzealand

Rahotanni daga New Zeland, na cewa mutum 49 ne suka rasa rayukansu, kana wasu ashirin na daban suka raunana a yayin wasu tagwayen hare haren bindiga da...
15 Mar 2019, 23:08
Limamin Tehran: Awai aAbuuwan Koyo Kan Hakuri Da Juriya A Cikin Surat Asr

Limamin Tehran: Awai aAbuuwan Koyo Kan Hakuri Da Juriya A Cikin Surat Asr

Limamin da ya jagoranci sallar juma'ar birnin Tehran ya ce kowa ya yarda cewa jamhuriyar musulinci ta Iran ta karya kudurin Amurka a kasashen Siriya da...
15 Mar 2019, 23:06
An Buka A Yi Adalci kan kisan Khahsoggi

An Buka A Yi Adalci kan kisan Khahsoggi

Babban kwamitin kare hakkin bil adama na kungiyar tarayyar turai ya bukaci da a yi adalci kan batun kisan gillar da aka yi wa dan jaridar kasar Saudiyya...
14 Mar 2019, 23:58
Rohani ya gana Da Ayatolalh Sistani A Iraki

Rohani ya gana Da Ayatolalh Sistani A Iraki

Shugaban jamhoriyar musulinci na Iran ya gana babban marja'in mabiyar mazhabar shi'a a kasar Iraki Ayatollahi sayyid Ali Sistani
13 Mar 2019, 22:58
Matsayar ‘Yar Majalisar Amurka Kan Lamurran Da Suka Saba Kaida

Matsayar ‘Yar Majalisar Amurka Kan Lamurran Da Suka Saba Kaida

Tashar talabijin ta kasar Amurka ta nisanta kanta daga wani furuci da wata ma;aiakciyar tashar ta yi da ke cin zarafin 'yar majalisar dokokin Amurka musulma...
13 Mar 2019, 22:52
Yan Adawar Sudan Za Su Gudanar Da Zama A Birnin Paris

Yan Adawar Sudan Za Su Gudanar Da Zama A Birnin Paris

Kungiyoyi da jam'iyyun adawa a kasar Sudan za su gudanar da wani zama abirnin Paris na kasar Faransa, domin tattauna hanyoyin kawo karshen matsalolin da...
12 Mar 2019, 18:56
Rumbun Hotuna