iqna

IQNA

kwance
Rahotanni daga New Zeland, na cewa mutum 49 ne suka rasa rayukansu, kana wasu ashirin na daban suka raunana a yayin wasu tagwayen hare haren bindiga da aka kai kan wasu masallatai biyu a yankin Christchurc.
Lambar Labari: 3483461    Ranar Watsawa : 2019/03/15