Bangaren kasa da kasa, an gudanar da wani taro mai taken kur’ani mai tsarki da kuma daliban jami’a a birnin Khartum fadar mulkin kasar Sudan.
2015 Jun 08 , 22:33
Bangaren kasa da kasa, kungiyoyi na duniya an yin kira ga masu rike da madafun iko a Bahrain da su gaggauta sakin Sheikh Ali Salman babban sakataren jam’iyyar Al-wifagh.
2015 Jun 08 , 22:32
Bangaren kasa da kasa, kungiyoyi masu gudanar da ayyukan alkhairi a tarayyar Najeriya sun sanar ad shirin na bayar da buda baki ga musulmi a cikin watan Ramadan mai alfarma.
2015 Jun 08 , 22:30
Bangaren kasa da kasa, Pop Francis jagoran mabiya addinin kirista na darikar Katolika ya yi kira zuwa ga sulhu da zaman lafiya tsakanin dukkanin mabiya addinai na duniya.
2015 Jun 07 , 22:17
Bangaren kasa da kasa, a daidai lokacin da ake fara azumin watan Ramadan mai alfarma za a gudanar da wani shiri da ya kebanci watan a birnin Dubai.
2015 Jun 07 , 22:15
Bangaren kasa da kasa, A makon da ya gabata Jasin Leger ya halarci zanga-zangar kiyayya da addinin mulsunci a cikin jahar Arizona ta kasar Amurka bai tsammanin cewa zai samu canji tunani kan akidarsa ba cikin karamin lokaci.
2015 Jun 07 , 22:12
Bangaren kasa da kasa, ministan harkokin wajen kasar Lebanon yay i ishara da cewa haramtacciyar kasar Isra’ila ita ce take amfana da rikicin shi’a sunna a tsakanin al’ummomin larabawa.
2015 Jun 06 , 23:24
Bangaren kasa da kasa, ta sanar da bayanai cewa bisa la’akari da yanayi na taurari ranar alhamis 28 ga watan Khordad ce ranar farko ta watan azumin Ramadan.
2015 Jun 06 , 23:22
Bangaren kasa da kasa, an kawo karshen gasar karatu da hardar kur’ani mai tsarki ta kasar Tunisia tare da halartar makaranta da mahardata 1800.
2015 Jun 06 , 23:19
Bangaren kasa da kasa, a cikin watan Ramadan mai kamawa ne za a gudanar da gasar harda da karatu da kuma tajwidin kur’ani mai tsarki a kasar Aljariya.
2015 Jun 05 , 17:54
Bangaren kasa da kasa, Malami 92 daga malaman kasar Saudiyya sun kakkausar suka da yin Allawadai dangane harin ta’addancin da aka kai masalatan mabiya tafarkin iyalan gidan manzon Allaha gabacin kasar.
2015 Jun 05 , 17:52
Bangaren kasa da kasa, an gudanar da bikin saka kyadura da aka saba yi a kowace shkara a birnin Karbala domin tunawa da ranar haihuwar Imam Hujja (AJ)
2015 Jun 04 , 23:44