Bangaren ksa da kasa, an gudanar da janazar mutaen da suka yi shahada a harin ta'addancin da aka kai a masallacin Imam Hussain (AS) a garin Dammm a yankin Al-anud dake birnin.
2015 Jun 04 , 23:42
Bangaren kasa da kasa, babban malamin mabiya mazhabar shi'aa kasar Bahrain Ayatollah Sheikh Isa Kasim y bayyana cewa al'ummar kasar za su ci gaba da neman adalci tare da neman a saki shugaban jam'iyyar Alwifagh da ake tsareda shi.
2015 Jun 04 , 23:40
Bangaren kasa da kasa, masallatan garin Kuita na kasar Pakistan sun gudanar da tarukan tsakiyar watan Sha’aban domin gudanar da bukukuwan tuawa da zagayowar lokacin haihuwar Imam Mahdi (AJ) tare da kunna fitilu da raba halawa.
2015 Jun 03 , 23:57
Bangaren kasa da kasa, wasu daga cikin yahudawa masu tsatsauran ra’ayi sun hana wasu kiristoci gudanar da tarukansu an addini a Jabal Sahyun da ke yammacin birnin Qods.
2015 Jun 03 , 23:55
Bangaren kasa da kasa, yan ta’addan kungiyar Boko Haram sun kai wania cikin wata kasuwa a garin Maiduguri da ake arewaso gabacin Najeriya wanda ya yi sanadiyyar mutuwa da jikkatar mutane da dama.
2015 Jun 03 , 23:53
Bangaren kasa da kasa, an fara gudanar da gasar karatu da hardar ku'ani mai tsarki ta kasa baki daya akasar Aljeriya.
2015 Jun 02 , 23:58
Bangaren kasa da kasa, Sheikh Kahalid Mulla ya bayyana cewa yaki da kungiyar ta'addanci ta Daesh wajibi ne na shari'ar addini.
2015 Jun 02 , 23:56
Bangaren kasa da kasa, mutane da dama suka gudana da jerin gwano a yau a birnin Manama fadar mulkin kasar Bahrain domin neman mahukuntan kasar da su gagaguta sakin Seikh Ali Salman.
2015 Jun 02 , 23:54
Bangaren kasa da kasa, a daidai lokacin da ake shirin gudanar da taron cika shekaru 26 na rasuwar Imam Kohmeini (RA) yan jarida 80 ne tare da masu daukar hotuna daga kasashen ketare za su halarci wannan taron.
2015 Jun 01 , 23:47
Bangaren kasa da kasa, za a gudanar da wani zaman taro wanda kungiyar OIC ta kasashen musulmi ta shirya kan yaki da duk wani tashin hankali ko nuna wariya bisa mahanga ta addini wanda za a gudeanat a birnin Jiddah.
2015 Jun 01 , 23:44
Bangaren kasa da kasa, wasu daga cikin ‘yan siyasa da masu rajin kare hakkin bil adama a Tunisia na hankoron ganin an dawo da batun palastinu a cikin littafan koyarwa a kasar.
2015 May 29 , 22:49
Bangaren kasa da kasa, jami’ar Azhar ta kasar Masar na shirin aiwatar da wani shiri shiri na musamman na kur’ani mai tsarki wada shi ne na farko a irinsa a cikin wannan wata.
2015 May 29 , 22:47