Bangaren kasa da kasa, mahukunta ayankin Kebek na kasar Canada sun fara daukar matakai na yaki da ayyukan ta’addanci ta hanayar hada karfi tare da limaman masallatai.
2015 May 29 , 22:45
Bangaren kasa da kasa, shugaban majalisar malaman addinin ta kasar Yemen ya aike da wata wasika zuwa ga tsohon mai bayar da fatawa na kasar Masar yana mai sukar Azahar kan shiru da ta yi kan harin Saudiyyah Yemen.
2015 May 28 , 20:44
Bangaren kasa da kasa, an aike da wasu wasikun da ke yi barazana ga wasu masallatai na musulmi a cikin jahar Arizona ta kasar Amurka.
2015 May 28 , 20:42
Bangaren kasa da kasa, duban mutane sun gudanar da wata gagarumar zanga-zanga ta nuna rashin aincewa da ayyukan ta’addancin da ke lashe rayukan jama’a a garin Kuita alokacin janazar shahidan da suka rasu a garin.
2015 May 28 , 20:40
Bangaren kasa da kasa, adadin mabiya addinin muslucni a kasar Spain ya karu a cikin shekara guda da fiye da kasha bakwai inda addin yaki miliyan 1 da dubu 850 cikin shekara.
2015 May 27 , 23:57
Bnagaren kasa da kasa, an fara gudanar da shirin gasar karatu da harda da Tajwidin kur’ani mai tsarki ta hanyar radio a kasar Mauritania wanda kuma wannan shi ne karo na hudu da ake gudanar da irin wannan gasa akasar.
2015 May 27 , 23:56
Bangaren kasa da kasa, an zabi birnin Kotono na kasar Benin a matsayin babban birnin al’adun muslunci a nahaiyar Afirka na shekara ta 2015 kamar dai yadda cibiyar al’adun mulunci ta sanar.
2015 May 27 , 23:55
Bangaren kasa da kasa, Rukayyah Muhammad Al-barshi wata tsohuwa yar shekaru 98 ta shiga gasar hardar kur’ani mai tsarki a garin Sabha na kasar Libya.
2015 May 26 , 23:52
Bangaren kasa da kasa, Ahmad Tayyib Sheikhul Azahar ya yi gargadi dangane da barazanar yan ta’addan Daesh na rusa wuraren tarihi na Syria da cewa rusa wuraren tarihi na al’umma haramun ne a shar’ance.
2015 May 26 , 23:49
Bangaren kasa da kasa, Sayyid Ibarahim Amin sayyid ya bayyan acewa yan takfiriyyah babban hadari ne ga dukkanin musulmi da kiristocin Lebanon da ma daukacin dukkanin mabiya addinai a yankin baki daya.
2015 May 26 , 23:47
Bangaren kasa da kasa, dubban mutane sun gudanar da jerin gwano a yankunan gbashin kasar Saudiyyah domin nuna rashin amincewa da hari kan masallacin Imam Ali (AS)
2015 May 23 , 23:31
Bangaren kasa da kasa, sabuwar mataimakiyar ministan harkokin wajen haramatacciyar kasar Isra’ila ta bayyana cewa tun yankin gabar yamma da kogin Jordan har zuwa tekun Metrania duk nasu ne.
2015 May 23 , 23:25