Bangaren kasa da kasa, fitacciyar mawaiyar Ireland da ta muslunta ta bayyana cewa daga lokacin da ta karanta kur’ani sai ta fahimc cewa ita musulma ce.
Lambar Labari: 3484029 Ranar Watsawa : 2019/09/08
Bagaren kasa da kasa, jami’an ‘yan sandan Ireland sun shiga gudanar da bincike dangane da cin zarafin wata musulma da wasu matasan yankin suka yi.
Lambar Labari: 3483975 Ranar Watsawa : 2019/08/22
Bangaren kasa da kasa, majalisar birnin Dublin fadar mulkin Ireland ta kada kuri'ar kwace lambar yabo da ta baiwa shugabar kasar Myanmar.
Lambar Labari: 3482200 Ranar Watsawa : 2017/12/14
Bangaren kasa da kasa, mabiya addinin muslunci a yankin Ireland sun gudanar da wani gangami domin nisanta kansu daga kungiyar ta’addanci ta daesh.
Lambar Labari: 3335066 Ranar Watsawa : 2015/07/25
Bangaren kasa da kasa, Wani malami mulsuli a cibiyar Al-mostafa (SAW) a birnin Blancher Dustown a yankin Ireland ya bude wani sabon shafin sadarwa na yanar gizo domin kalubanatantar ‘yan ta’adda.
Lambar Labari: 2763375 Ranar Watsawa : 2015/01/25