IQNA - Kungiyar gwagwarmayar Musulunci ta Nujaba ta sanar da fitar da sanarwar cewa a shirye take ta dauki fansa kan gwamnatin sahyoniyawa tare da Jamhuriyar Musulunci ta Iran.
Lambar Labari: 3490922 Ranar Watsawa : 2024/04/03
Cikakkun goyon bayan da kungiyar hadin kan kasashen Larabawa ta yi kan korafin da kasar Afirka ta Kudu ta kai kan Isra’ila a kotun kasa da kasa da ke birnin Hague, da gargadin hukumar lafiya ta duniya game da tabarbarewar al’amura a Gaza, da sakon Hamas ga kotun kasa da kasa da ke birnin Hague, da kuma harin da ‘yan sahayoniya suka kai wa Jenin a yammacin gabar kogin Jordan. daga cikin sabbin labaran da suka shafi al'amuran Falasdinu.
Lambar Labari: 3490460 Ranar Watsawa : 2024/01/11
Stockholm (IQNA) A wani bincike da cibiyar yada labarai ta kasar Sweden ta yi, ta yi la'akari da tasirin kona kur'ani da zanga-zangar da ta biyo baya ga martabar kasar a duniya a matsayin mummunar barna.
Lambar Labari: 3489568 Ranar Watsawa : 2023/07/31
Ma'aikatar kula da harkokin kyauta ta kasar Masar ta sanar da kafa wata kungiya ta musamman da za ta sa ido kan hazaka da manyan kur'ani a wannan kasa.
Lambar Labari: 3488690 Ranar Watsawa : 2023/02/20
Tehran (IQNA) Kungiyar Hadin kan kasashen Musulmi ta O.I.C ta yaba da matakin ganawa tsakanin shugaban Falasdinawa da na Kungiyar Hamas ta Falasdinu a matsayin matakin samar da sulhu a tsakanin Falasdinawa.
Lambar Labari: 3487518 Ranar Watsawa : 2022/07/07
Tehran (IQNA) An sanar da sunayen wadanda suka lashe gasar “Spring Quran 2022” da aka gudanar kwanan nan ga ‘yan matan Kyrgyzstan.
Lambar Labari: 3487402 Ranar Watsawa : 2022/06/10
Tehran (IQNA) kungiyar gwagwarmayar Falastinawa ta Hamas ta yi maraba da matakin da Kuwait da dauka kan Isra'ila.
Lambar Labari: 3486651 Ranar Watsawa : 2021/12/06
Tehran (IQNA) Shugaban kungiyar hadin kan gidajen radiyon Musulunci ya bayyana cewa kungiyar za ta bude ofishinta a Falastinu.
Lambar Labari: 3486650 Ranar Watsawa : 2021/12/06
Tehran (IQNA) Kungiyar Islamic Association of North America (ISNA) ta rattaba hannu a kan yarjejeniyar kare muhalli daga gurbata.
Lambar Labari: 3486582 Ranar Watsawa : 2021/11/20
Tehran (IQNA) kungiyar gwagwarmayar Falastinawa ta Hamas ta yi tir da Allawadai da hare-haren Isra'ila a kan kasar Syria.
Lambar Labari: 3486404 Ranar Watsawa : 2021/10/09
Tehran (IQNA) masarautar Al Saud ta sanar da cewa kawancenta da ke kaddamar da hare-hare kan Yemen zai dakatar da hare-haren har tsawon makonni biyu.
Lambar Labari: 3484695 Ranar Watsawa : 2020/04/09
Tehran (IQNA) Tayyib Abdulrahim sakataren gwamnatin Falastinawa ya rasu asafiyar yau.
Lambar Labari: 3484632 Ranar Watsawa : 2020/03/18
Bangaren kasa da kasa, An gudanar da wani taron karawa juna sani na kasa da kasa a kan fada da tsatsauran ra'ayin addini a birnin Alkahira na kasar Masar.
Lambar Labari: 3482500 Ranar Watsawa : 2018/03/22
Bangaren kasa da kasa, Babban mai shari’a na kasar ya sanar a ranar litinin cewa kungiyar ta ‘yan’uwa musulmi da dukkanin rassanta, haramtattu ne kuma gwamnati za ta kwace dukkanin dukiyar da ‘ya’yan kungiyar suka mallaka.
Lambar Labari: 1832 Ranar Watsawa : 2013/10/27