iqna

IQNA

mdd
New York (IQNA) Wakilin hukumar Falasdinu a Majalisar Dinkin Duniya Riyad Mansour ya bayyana a safiyar yau Talata a lokacin da yake jawabi a taron kwamitin sulhun cewa babu wani wuri mai aminci ga mazauna zirin Gaza, Hakan na nufin a kowace sa'a ana kashe yara 12 a Gaza kuma dubban Falasdinawa na mutuwa.
Lambar Labari: 3490068    Ranar Watsawa : 2023/10/31

Kwamitin Kare Hakkokin Dan Adam na Majalisar Dinkin Duniya ya yi nazari kan yanayin kare hakkin bil adama a Palastinu da ta mamaye da sauran kasashen Larabawa a jiya a taronta karo na 54.
Lambar Labari: 3489926    Ranar Watsawa : 2023/10/05

Tehran - (IQNA) Antonio Guterres ya bayyana yunkurin yin kisan gilla a kan firayi ministan Sudan Abdullah Hamduk da cewa abin Allawadai.
Lambar Labari: 3484609    Ranar Watsawa : 2020/03/10

Bangaren kasa da kasa, wani harin sama da kawancen da Saudiyya ke jagoranta a yakin Yemen, ya yi sanadimin mutuwar yara 'yan makaranta a kalla 39 tare da jikkata wasu mutane 48 na daban a arewacin kasar ta Yemen.
Lambar Labari: 3482877    Ranar Watsawa : 2018/08/09

Bangaren kasa da kasa, Majalisar Dinkin Duniya, ta ce tana ci gaba da tattaunawa domin kaucewa zubar da jini a birnin Hodeida na kasar Yemen, inda kawancen da Saudiyya ke jagoranta ya kaddamar da hari a yau Laraba.
Lambar Labari: 3482757    Ranar Watsawa : 2018/06/14

Bangaren kasa da kasa, majalisar dinkin duniya za ta gudanar da zaman gaggawa kan hare-haren baya-bayan nan da haramtacciyar kasar Isra’ila ta kaddamar kan al’ummar Gaza.
Lambar Labari: 3482741    Ranar Watsawa : 2018/06/09

Bangaren kasa da kasa, kwamitin tsaron majalisar dinkin duniya ya gudanar da zaman gaggawa kana bin da yae faruwa a Palastinu.
Lambar Labari: 3482665    Ranar Watsawa : 2018/05/16

Bangaren kasa da kasa, babban sakataren MDD, Antonio Guteress, ya bukaci da a aiwatar da kudirin tsagaita wuta a Siriya da kwamitin tsaron MDD ya amince da shi a ranar Asabar da ta gabata.
Lambar Labari: 3482433    Ranar Watsawa : 2018/02/26

Bangaren kasa da kasa, Kwamitin Tsaron MDD ya fara gudanar da bincike kan koken da kasar Masar ta shigar na watsi da sabon kudirin shugaban kasar Amurka Donald Trump kan birnin Qudus.
Lambar Labari: 3482210    Ranar Watsawa : 2017/12/17

Bangaren kasa da kasa, majalisar dinkin duniya ta jaddada wajabcin kawo karshen killace yankin zirin Gaza da haramtacciyar kasar Isra’ila ke yi.
Lambar Labari: 3239038    Ranar Watsawa : 2015/05/01

Bangaren kasa da kasa, an tattauna batun shishigin haramatacciyar kasar Isra'ila da kuma wuce gonad a irin da take yi ta hanayar saba dokokin kasa da kasa a cikin yankunan palastinawa a kwamitin tsaron majalisar dinkinduniya.
Lambar Labari: 1470515    Ranar Watsawa : 2014/11/05

Bangaren kasa da kasa, kwamitin tsaron Majalisar dinkin duniya ya gudanar da wani zaman gaggawa a daren jiya dangane da yanayin da ake ciki a yankin Zirin Gaza, da kuma sanin hanyoyin shawo kan lamarin, inda ya yi kira da a dakatar da bude wuta.
Lambar Labari: 1432891    Ranar Watsawa : 2014/07/24