Labarai Na Musamman
London (IQNA) Al'ummar birnin Leicester na kasar Ingila sun bayyana goyon bayansu ga al'ummar Palasdinu da ake zalunta inda suka daga tutar Falasdinu a...
03 Dec 2023, 16:29
Gaza (IQNA) Bidiyon kiran sallar da aka yi kan rugujewar wani masallaci a Gaza ya samu karbuwa daga masu amfani da yanar gizo.
02 Dec 2023, 14:48
Wani sabon bincike ya nuna cewa abubuwan da ake samu a dandalin sada zumunta na Tik Tok sun taka muhimmiyar rawa wajen jawo ra'ayin jama'a don goyon bayan...
02 Dec 2023, 15:58
Washington (IQNA) Wani mawallafin yanar gizo kuma mai fafutuka na zamani dan kasar Amurka ya bayyana cewa ya yanke shawarar shiga addinin Musulunci ne...
02 Dec 2023, 16:16
Fitar da wani faifan bidiyo na gaisawar sarkin Qatar da shugaban gwamnatin yahudawan sahyoniya a gefen taron sauyin yanayi da ake gudanarwa a Dubai ya...
02 Dec 2023, 16:51
Toronto (IQNA) A yayin bikin ranar nakasassu ta duniya, limaman Juma'a da masu wa'azin masallatai na kasar Canada sun sadaukar da wani bangare na hudubobinsu...
02 Dec 2023, 16:35
Rabat (IQNA) Kyawawan karatun Jafar Al-Saadi matashi dan kasar Morocco daga aya ta 7 zuwa 16 a cikin suratul Mubarakah Insan, kamar yadda ruwayar Warsh...
01 Dec 2023, 17:25
Gaza (IQNA) A daidai lokacin da aka kawo karshen yarjejeniyar tsagaita bude wuta na jin kai a zirin Gaza, sojojin gwamnatin sahyoniyawan mamaya sun sake...
01 Dec 2023, 16:32
Mashhad (IQNA) An shirya baje kolin kayayyakin al'adu da na kur'ani na lardin Khorasan ta Arewa a wani bangare na gasar kur'ani mai tsarki ta kasa karo...
01 Dec 2023, 16:46
Wani yaro dan shekara takwas dan kasar Bangladesh ya samu nasarar haddace kur’ani mai tsarki a cikin kankanin lokaci.
01 Dec 2023, 17:41
Rabat (IQNA) Ministan Awkaf na kasar Morocco ya sanar da halartar masallatai sama da 3,390 a yankunan karkarar kasar a cikin shirin yaki da jahilci.
01 Dec 2023, 17:01
Shugaban mabiya darikar Katolika na duniya Paparoma Francis ya bayyana hare-haren soji da gwamnatin Sahayoniya ta yi a yankin Zirin Gaza a matsayin harin...
30 Nov 2023, 21:56
Alkahira (IQNA) A yayin bikin ranar hadin kai da al'ummar Palastinu, Azhar ta sanar a cikin wata sanarwa cewa, lokaci ya yi da dukkanin al'ummar duniya...
30 Nov 2023, 22:15
Sabbin abubuwan da ke faruwa a Falastinu;
Gaza (IQNA) Bacewar Falasdinawa 7,000 a lokacin yakin Gaza, kashi 70% na matasan Amurka masu adawa da yakin gwamnatin Ashgagor, da kuma kalaman kyamar...
30 Nov 2023, 22:20