iqna

IQNA

palastine
Tehran (IQNA) Shugaban Falastinawa Mahmud Abbas ya gargadi Isra’ila da kuma Amurka, kan yunkurin mamaye wasu sabbin yankuna na falastinawa gabar yamma da kogin Jordan tare da hade su da yankunan da Isra’ila ta mamaye.
Lambar Labari: 3484726    Ranar Watsawa : 2020/04/20

Bangaren kasa da kasa, kotun Isra’ila ta wanke daya daga cikin yahudawan da suka kashe wasu iyalan Falastinawa.
Lambar Labari: 3484185    Ranar Watsawa : 2019/10/24

Bangaren kasa da kasa, Gwamnatin kasar Nicaragua na shirin bude ofishin jakadanci a birnin Ramallah fadar mulkin gwamnatin Falastinawa.
Lambar Labari: 3483925    Ranar Watsawa : 2019/08/08

Bangaren kasa da kasa, kwamitin kare hakkin bil adama na MDD ya bukaci a gudanar da bicike kan harbin wani yaro da sojojin Isra’ila suka yi.
Lambar Labari: 3483899    Ranar Watsawa : 2019/07/31

Bangaren kasa da kasa, gwamnatin kasar Kuwait ta yi Allawadai da kakausar murya kan rusa gidajen Falastinawa da Isra’ila ke yi.
Lambar Labari: 3483880    Ranar Watsawa : 2019/07/25

Bangaren kasa da kasa, Kungiyar Hizbullah ta bayyana rusa gidajen Falastinawa da Isar’ila ke yi a matsayin laifukan yaki.
Lambar Labari: 3483875    Ranar Watsawa : 2019/07/24

Bangaren kasa da kasa, jakadan Palestine a kasar Iran Salah Al-zawawi ya bayyana cewa, gwagwarmayar falastina na a matsayin ci gaban yunkurin juyin juya hali na Iran ne.
Lambar Labari: 3483797    Ranar Watsawa : 2019/07/01

Bangaren kasa da kasa, A daren sojojin Isra’ila sun harbe wani matashi bafalatine har lahira a unguwar Al-isawiyyah da ke gabashin birnin Quds.
Lambar Labari: 3483782    Ranar Watsawa : 2019/06/28

Bangaren kasa da kasa, kungiyar mata musulmi masu kare hakkokin bil adama ta fara gudanar da zaman taronta na shekara-shekara.
Lambar Labari: 3483779    Ranar Watsawa : 2019/06/27

Bangaren kasa da kasa, majalisar dinkin duniya ta ce warware matsalolin tattalin arziki na Falastinawa ba shi ne zai kawo karshen matsalar da ke tsakaninsu da Isra'ila ba.
Lambar Labari: 3483772    Ranar Watsawa : 2019/06/25

Bangaren kasa da kasa, dubban Falasinawa ne suka gudanar da gangamia cikin sansanonin su da ke kasashe makwabta domin nuna rashin aminewa da yarjejeniyar karni.
Lambar Labari: 3483760    Ranar Watsawa : 2019/06/21

Bangaren kasa da kasa, kwamitin malaman Palestine ya bayyana zaman Manama a matsayin wani yunkuri na share sunan Palestine.
Lambar Labari: 3483735    Ranar Watsawa : 2019/06/13

Bangaren kasa da kasa, jami'an tsaron Isra'ila sun kame wani kusa a kungiyar gwagwarmayar falastinawa ta Hamas.
Lambar Labari: 3483730    Ranar Watsawa : 2019/06/11

Bangaren kasa da kasa, an yi kira da a shiga bore a yankunan palastine domin bijirewa abin da ake kira da yarjejeniyar karni.
Lambar Labari: 3483726    Ranar Watsawa : 2019/06/10

Hussain Ruyavaran:
Yanzu haka dai Amurka da Isra’ila gami da wasu daga cikin kasashen larabawa suna shirin aiwatar da abin da ake kira da yarjejeniyar karni kan batun Palastine.
Lambar Labari: 3483680    Ranar Watsawa : 2019/05/28

Dubban mutane sun gudanar da jerin gwanoa birane daban-daban na kasar Birtaniya domin nuna goyon baya ga al'ummar Palastine.
Lambar Labari: 3483630    Ranar Watsawa : 2019/05/11

Kungiyar Hamas ta sanar da cewa, tana shirin hada kan bangarori daban-daban domin samar da wata babbar Hadaka, wadda za ta kalubalanci abin da ake kira yarjejeniyar karni.
Lambar Labari: 3483581    Ranar Watsawa : 2019/04/26

Bnagaren kasa da kasa, mai baiwa Trump shawara kuma surukinsa ya c za a aiwatar da yarjejeniyar karni bayan azumi.
Lambar Labari: 3483558    Ranar Watsawa : 2019/04/18

Bangaren kasa da kasa, shugaban kungiyar Hizbulla sayyid Hasan Nasrullah ya bayyana cewa, al’ummomin Palastine, Syria Da Lebanon suna gwawarmayar ‘yancin kasasensu ne.
Lambar Labari: 3483497    Ranar Watsawa : 2019/03/27

Bangaren kasa da kasa, yahudawan sahyuniya sun kai samame a masallacin Aqsa ta kofar babul magariba.
Lambar Labari: 3483434    Ranar Watsawa : 2019/03/07