Wannan taro zai gudana ne ta hanyar yanar gizon yana gudana ne daidai da jerin shirye-shiryen kasa da kasa a tsangayar ilimin tauhidi da ilimin addinin musulunci na jami'ar Tehran, wanda kuma shi ne karo na farko da za a gudanar ta hanyar gizo.
A yau ne za a fara gudanar da wannan taro 29 ga watan Janairu daga karfe 3 zuwa 6 na yamma tare da hadin gwiwar mataimakin cibiyar nazarin al'adu na juyin juya halin Musulunci na kasa da kasa kuma za a gudanar da shi cikin harsunan Ingilishi da Larabci.
Masana da malaman jami'a daga kasashen Iraki, Malaysia, Kanada, Amurka, Indiya, Burtaniya da Serbia na daga cikin mahalarta taron, kamar yadda kuma za su gabatar da jawabai a taron.
za a iya shiga taron kai tsaye ta hanyar adireshin yanar gizo kamar haka:
https://www.skyroom.online/ch/csir.ut/ ut »an gudanar
https://iqna.ir/fa/news/4032088