iqna

IQNA

maniyyata
Kasar Saudiyya ta bude wata sabuwar hanya da aka shimfida ga mahajjata na hawa dutsen Noor da kogon Hara, wanda shi ne wurin ibadar Manzon Allah (SAW) a Makka.
Lambar Labari: 3490320    Ranar Watsawa : 2023/12/16

Makkah (IQNA) Sama da alhazai miliyan daya da dubu dari takwas ne suka fara gudanar da ibadar jifa ta Jamrat Aqaba a Mashar Mena a yau ranar Idin babbar Sallah.
Lambar Labari: 3489385    Ranar Watsawa : 2023/06/28

Ma'aikatar Hajji da Umrah ta Saudiyya ta sanar da cewa mahajjatan kasar Yemen za su iya shiga Jeddah kai tsaye daga filin jirgin saman Sana'a domin gudanar da aikin hajji daga ranar Asabar.
Lambar Labari: 3489320    Ranar Watsawa : 2023/06/16

An shirya filayen saukar jiragen sama na kasa da kasa guda shida a kasar Saudiyya tare da samar musu da matakan da suka dace don karbar mahajjata miliyan 1.7 zuwa dakin Allah ta hanyar daukar matakai na musamman.
Lambar Labari: 3489289    Ranar Watsawa : 2023/06/11

Tehran (IQNA) Mahukuntan Saudiyya sun ce adadin maniyyata aikin Hajji zai kai ga kididdigar bullar annobar cutar korona a shekara mai zuwa.
Lambar Labari: 3489241    Ranar Watsawa : 2023/06/02

Tehran (IQNA) Kasar Saudiyya ta sanar da cewa za ta kebe filayen saukar jiragen sama guda shida domin gudanar da aikin Hajjin bana domin karbar maniyyata a karon farko.
Lambar Labari: 3489095    Ranar Watsawa : 2023/05/06

Tehran (IQNA) Samar da damar mahajjata zuwa wasu garuruwan kasar Saudiyya, bude gidan yanar gizon rajistar Umrah ta Turkiyya, da kuma jita-jita game da soke shekarun aikin Hajjin bana na daga cikin sabbin labaran da suka shafi aikin Hajji da Umrah.
Lambar Labari: 3488339    Ranar Watsawa : 2022/12/15

Tehran (IQNA) Hukumomin Masjidul Haram da Masjidul Nabi sun sanar da gudanar da tarukan haddar kur’ani 100 ga mahajjatan Baitullahi Al-Haram.
Lambar Labari: 3487490    Ranar Watsawa : 2022/07/01

Tehran (IQNA) Shekara ta biyu kenan a jere da ake gudanar da aikin hajji a cikin yanayi na corona.
Lambar Labari: 3486121    Ranar Watsawa : 2021/07/20

Tehran (IQNA) Mahukuntan kasar Saudiyya sun sanar da cewa, maniyyata dubu 60 kawai za su samu damar sauke farali a shekarar bana.
Lambar Labari: 3486003    Ranar Watsawa : 2021/06/12

Bangaren kasa da kasa, cibiyar da ke kula da ayyukan hajjia kasar ta ce fiye da maniyyata dubu daya ne za su sauk farali daga kasar.
Lambar Labari: 3483922    Ranar Watsawa : 2019/08/07

Bangaren kasa da kasa, domin tabbatar da tsaro ga tawagar maniyyata daga kasar Ghana gwamnatin kasar ta dauki matakai na musamman.
Lambar Labari: 3482873    Ranar Watsawa : 2018/08/08

Bangaren kasa da kasa, mahukuntan kasar saudiyya sun sanar da rasuwar maniyyata 31 daga cikin wadanda suka isa kasar domin gudanar da aikin hajjin bana.
Lambar Labari: 3481797    Ranar Watsawa : 2017/08/14

Bangaren kasa da kasa, mataimakin shugaban kasar Ghana ya bayyana cewa suna da shirin ganin an saukaka wa maniyyata na kasar dangane da ayyukan hajjin bana.
Lambar Labari: 3481666    Ranar Watsawa : 2017/07/03

Muhammad Isa Yana Bayani Ga Alhazai:
Bangaren kasa da kasa, ministan kula da harkokin addini na kasar Aljeriya a lokacin da yake bayani ga maniyyata ya ce; daga malaman Aljeriya ne kawai za ku tambaya kan addini.
Lambar Labari: 3480728    Ranar Watsawa : 2016/08/20