iqna

IQNA

larduna
IQNA - A daidai lokacin da watan Ramadan ya shigo, ana gudanar da shirye-shiryen kur'ani na musamman a hubbaren Imam Ali (AS).
Lambar Labari: 3490804    Ranar Watsawa : 2024/03/14

IQNA - A cikin tsarin shirye-shiryen Al-Azhar domin yada ilimin kur'ani mai tsarki a sassa daban-daban na kasar Masar, an kaddamar da cibiyar horas da malaman kur'ani na farko da ke neman aiki a lardin Sina ta Arewa da Wadi Al-Jadeed.
Lambar Labari: 3490713    Ranar Watsawa : 2024/02/27

Tehran (IQNA) A jiya 7 ga watan Disamba, ma'aikatar da ke kula da harkokin wakoki da harkokin addini ta kasar Aljeriya ta fitar da sanarwa inda ta sanar da fara matakin share fagen gasar haddar kur'ani ta Aljeriya a yankuna daban-daban na kasar.
Lambar Labari: 3488301    Ranar Watsawa : 2022/12/08

Tehran (IQNA) Ministan harkokin addini na kasar Tunusiya ya jaddada cewa, duk da adawar da masu tsattsauran ra'ayi ke yi, gwamnatin kasar ta kuduri aniyar aiwatar da shirin samar da makarantun kur'ani a masallatai na larduna daban-daban na kasar, domin inganta harkokin koyar da kur'ani ga dalibai.
Lambar Labari: 3487951    Ranar Watsawa : 2022/10/03

Tehran (IQNA) Kwamitin zaɓen masu kula da masu sha'awar yin aiki a farfajiyar "Al-Azhar" na masallacin Al-Azhar ya fara gudanar da ayyukansa ne ta hanyar tafiya larduna daban-daban na ƙasar Masar.
Lambar Labari: 3487657    Ranar Watsawa : 2022/08/08

Tehran (IQNA) Babban Masallacin Al-Azhar ya ba da sanarwar cewa  yara 500,000  ne za su shiga reshen cibiyar hardar kur’ani  ta yara ta Al-Azhar a duk fadin kasar Masar.
Lambar Labari: 3487366    Ranar Watsawa : 2022/05/31

Tehran (IQNA) Wata budurwa ‘yar Falasdinu ta lashe matsayi na biyu a gasar haddar kur’ani mai tsarki da aka gudanar a kasar Tatarstan.
Lambar Labari: 3487324    Ranar Watsawa : 2022/05/22